Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun tarihin sahanan manzo Allah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin.musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
How To Download Tarihin Sahaabai By Sheikh For PC (Windows 7, 8, 10, Mac)
3.0
Are you looking for a way to download Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali Isah Fantami (2) for Windows 10/8/7 PC? Then you are in the right place. In this guide, we will show you How to Download and Install Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali Isah Fantami (2) apps for PC Windows and Mac.Assalamu alaikum warahmatullah.
Description
What's new
New version with new features Read more Collapse